Jam'iyyar PDP Ta Bukaci Shugabanni INEC Da Na 'Yan Sanda Su Yi Murabus

Shugaban Jam'iyar PDP na Kasa yayi kira da shugaban hukumar zabe Farfesa Mahmoud Yakub da na 'Yan sanda Ibrahim Idris, su yi sauka daga kan mukaman su, saboda zargin da yake musu na cewa baza su yi musu adalci ba a zaben 2019. WASHINGTON D.C. —  Babbar jam'iyyar adawa ta PDP a Najeriya tayi kira ga shugaban hukumar zaben kasar wato INEC Farfesa Mahmoud Yakubu, da yayi murabus, da yake

Nov 28, 2023 - 21:27
 0  70

What's Your Reaction?

like

dislike

love

funny

angry

sad

wow