MU KOYI BLOGGER 1

wannan tutorial din zamuyi bayanin yadda ake bude BLOG daga kamfanin google, wanda akafisaninta da blogger. Kuma zamuyi bayanin menene BLOG, kuma da amfaninshi. Menene BLOG? BLOG yana nufin wani shafi, ko wani guri, komuce wani ajine da mutane musamman masana harkar gina shafin yanar gizo, suke budewa, domin suna rubuta makalu(Articles), ko mujallu(Magazines), ko labaru(News update). Haka

Nov 28, 2023 - 21:27
 0  19

What's Your Reaction?

like

dislike

love

funny

angry

sad

wow